Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 4:30-31 in Hausa

Help us?

Yahaya 4:30-31 in Litafi Mai-tsarki

30 Suka bar garin suka zo wurinsa.
31 A wannan lokacin, almajiransa suna rokansa, cewa, “Mallam, ka ci.”
Yahaya 4 in Litafi Mai-tsarki