Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 4:25-26 in Hausa

Help us?

Yahaya 4:25-26 in Litafi Mai-tsarki

25 Matar ta ce masa, “Na san Almasihu na zuwa (wanda ake kira Kristi). Sa'adda ya zo, zai bayyana mana kowane abu.
26 Yesu ya ce mata, “Ni ne shi, wanda ke yi maki magana.”
Yahaya 4 in Litafi Mai-tsarki