Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 4:18-21 in Hausa

Help us?

Yahaya 4:18-21 in Litafi Mai-tsarki

18 domin kin auri mazaje har biyar, kuma wanda kike da shi yanzu ba mijin ki bane. Abinda kika fada gaskiya ne.”
19 Matar tace masa, “Mallam, Na ga kai annabi ne.
20 Ubaninmu sun yi sujada a wannan dutse, amma kun ce Urushalima ce wurin da ya kamata mutane su yi sujada.”
21 Yesu ya ce mata, “Mace, ki gaskata ni, cewa lokaci na zuwa wanda ba za ku yi wa Uban sujada ba ko akan wannan dutse ko a Urushalima.
Yahaya 4 in Litafi Mai-tsarki