Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 3:20-21 in Hausa

Help us?

Yahaya 3:20-21 in Litafi Mai-tsarki

20 Domin duk wanda ke mugayen ayyuka ya ki haske, kuma baya zuwa wurin hasken domin kada ayyukansa su bayyanu.
21 Sai dai duk wanda yake aikata gaskiya kan zo wurin hasken domin ayyukansa, da ake aiwatarwa ga Allah, su bayyanu.
Yahaya 3 in Litafi Mai-tsarki