Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 3:18-19 in Hausa

Help us?

Yahaya 3:18-19 in Litafi Mai-tsarki

18 Duk wanda ya bada gaskiya gare shi ba a kayar da shi ba, amma duk wanda bai bada gaskiya gare shi ba an riga an kayar da shi, domin bai bada gaskiya ga sunan wannan da shi kadai ne Dan Allah ba.
19 Wannan shi ne dalilin shari'ar, domin haske ya zo duniya, amma mutane suka kaunaci duhu fiye da hasken, sabili da ayyukan su na mugunta ne.
Yahaya 3 in Litafi Mai-tsarki