Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 3:11-13 in Hausa

Help us?

Yahaya 3:11-13 in Litafi Mai-tsarki

11 Hakika, hakika, ina gaya maka, muna fadin abubuwan da muka sani, kuma muna shaida abubuwan da muka gani. Duk da haka ba ku karbi shaidar mu ba.
12 Idan na gaya maka abubuwan da ke na duniya amma baka gaskata ba, to yaya zaka gaskata idan na gaya maka abubuwa na sama?
13 Babu wanda ya taba hawa zuwa sama sai dai shi wanda ya sauko daga sama: wato Dan Mutum.
Yahaya 3 in Litafi Mai-tsarki