Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 1:7-11 in Hausa

Help us?

Yahaya 1:7-11 in Litafi Mai-tsarki

7 Ya zo a matsayin mai ba da shaida game da hasken, domin kowa ya ba da gaskiya ta wurinsa.
8 Ba Yahaya ne hasken ba, amma ya zo ne domin ya shaida hasken.
9 Wannan shine haske na gaskiya mai ba da haske ga dukan mutane, da ke zuwa cikin duniya.
10 Yana cikin duniya, kuma an halicci duniya ta wurinsa, amma duniya bata san shi ba.
11 Ya zo wurin nasa, amma nasa basu karbe shi ba.
Yahaya 1 in Litafi Mai-tsarki