Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 19:40-42 in Hausa

Help us?

Yahaya 19:40-42 in Litafi Mai-tsarki

40 Sai suka dauki jikin Yesu suka sa shi a likkafanin lillin tare da kayan kamshin nan, domin jana'iza bisa ga al'adar Yahudawa.
41 To a wurin da aka gicciye shi kuwa akwai wani lambu, a cikin lambun kuma akwai sabon kabari wanda ba'a taba sa kowa ba.
42 Da yake ranar shirye shirye ce ta Yahudawa, kabarin kuwa na kusa, sai suka sa Yesu a ciki.
Yahaya 19 in Litafi Mai-tsarki