Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 19:18-19 in Hausa

Help us?

Yahaya 19:18-19 in Litafi Mai-tsarki

18 Suka gicciye Yesu a wurin, tare da wasu mutum biyu, daya a kowane gefe, Yesu kuwa na tsikiya.
19 Bilatus kuwa ya rubuta wata alama a kan gicciyen, “YESU BANAZARE, SARKIN YAHUDAWA”.
Yahaya 19 in Litafi Mai-tsarki