Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 19:12-13 in Hausa

Help us?

Yahaya 19:12-13 in Litafi Mai-tsarki

12 Da jin haka, sai Bilatus yayi kokari a sake shi, amma sai Yahudawa suka tada murya sukace, “In ka saki mutumin nan, kai ba abokin Kaisar bane, duk wanda ya maida kansa sarki, ya sabawa Kaisar”.
13 Da Bilatus ya ji irin maganganunsu sai ya fito da Yesu waje ya kuma zauna akan kujeransa a inda ake kira “Dakalin shari'a,” a Yahudanci kuma, “Gabbata.”
Yahaya 19 in Litafi Mai-tsarki