Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 11:51-53 in Hausa

Help us?

Yahaya 11:51-53 in Litafi Mai-tsarki

51 Ya fadi wannan ne ba don kansa ba, amma sabo da shine babban firist, ya yi anabci ne cewa ya kamata Yesu ya mutu domin al'ummar;
52 kuma ba don alummar kawai ba, amma domin a tattara 'ya'yan Allah da suke warwatse ko'ina wuri daya.
53 Tun daga wannan rana suka fara neman hanyar da za su kashe Yesu.
Yahaya 11 in Litafi Mai-tsarki