Text copied!
Bibles in Hausa

Yahaya 11:22-25 in Hausa

Help us?

Yahaya 11:22-25 in Litafi Mai-tsarki

22 Ko yanzu na san cewa duk abinda ka roka a wurin Allah, za ya ba ka.
23 Yesu ya ce mata, “Dan'uwanki za ya rayu kuma.
24 Sai Matta ta ce masa, “Na san zaya rayu kuma a tashin mattatu na ranar karshe.”
25 Yesu ya ce mata, “Ni ne tashin matattu, ni ne kuma rai; wanda ya bada gaskiya gare ni, ko ya mutu, za ya rayu;
Yahaya 11 in Litafi Mai-tsarki