Text copied!
Bibles in Hausa

Romawa 7:18 in Hausa

Help us?

Romawa 7:18 in Litafi Mai-tsarki

18 Domin na san a cikina, wato cikin jikina, babu wani abu mai kyau. Domin marmarin aikata abu mai kyau na tare da ni, amma ba ni iya aikatawa.
Romawa 7 in Litafi Mai-tsarki