Text copied!
Bibles in Hausa

Markus 8:15-16 in Hausa

Help us?

Markus 8:15-16 in Litafi Mai-tsarki

15 Ya gargade su, “ku yi hattara da yisti na Farisawa da Yisti na Hirudus.”
16 Almajiran suka fara tattaunawa a tsakaninsu, “Saboda ba mu da gurasa ne.”
Markus 8 in Litafi Mai-tsarki