Text copied!
Bibles in Hausa

Luka 23:43-44 in Hausa

Help us?

Luka 23:43-44 in Litafi Mai-tsarki

43 Yesu ya ce masa, “Gaskiya ina ce maka, yau za ka kasance tare da ni a firdausi.”
44 Anan nan a wajen sa'a na shida, sai duhu ya mamaye kasar duka har zuwa sa'a na tara
Luka 23 in Litafi Mai-tsarki