Text copied!
Bibles in Hausa

Luka 22:38-39 in Hausa

Help us?

Luka 22:38-39 in Litafi Mai-tsarki

38 Sai suka ce, “Ubangiji, duba! Ga takuba biyu.” Sai ya ce masu, “Ya isa.”
39 Bayan cin abincin yamma, Yesu ya tafi, kamar yadda ya saba yi, zuwa dutsen Zaitun, sai almajiran suka bi shi.
Luka 22 in Litafi Mai-tsarki