Text copied!
Bibles in Hausa

Luka 13:8-12 in Hausa

Help us?

Luka 13:8-12 in Litafi Mai-tsarki

8 Sai mai lura da garkar ya amsa yace, 'Ka dan ba shi lokaci kadan in yi masa kaftu in zuba masa taki.
9 In yayi 'ya'ya shekara mai zuwa to, amma in bai yi 'ya'ya ba sai a sare shi!”'
10 Wata rana Yesu yana koyarwa a wata majami' a ran Asabaci.
11 Sai, ga wata mace a wurin shekarunta goma sha takwas tana da mugun ruhu, duk ta tankware, ba ta iya mikewa.
12 Da Yesu ya gan ta, sai ya kira ta ya ce mata, an warkar da ke daga wannan cuta.”
Luka 13 in Litafi Mai-tsarki