Text copied!
Bibles in Hausa

Luka 12:49-50 in Hausa

Help us?

Luka 12:49-50 in Litafi Mai-tsarki

49 Na zo domin in sa wuta a duniya, na so da ta riga ta kama.
50 Amma ni, ina da baftisma wadda za a yi mani baftisma da ita, kuma na kagara, da an riga an yi ta!
Luka 12 in Litafi Mai-tsarki