Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 7:44-47 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 7:44-47 in Litafi Mai-tsarki

44 Kakkaninmu suna da alfarwa ta sujada domin shaida a cikin jeji, kamar yadda Allah ya umarta yayin da ya yi magana da Musa, cewa ya yi shi bisa ga salon da aka nuna mashi.
45 Wannan shine Alfarwar da kakkaninmu suka zo da shi, a lokacin Joshuwa. Wannan ya faru ne yayin da suka mallaki wannan kasa ta al'ummai da Allah ya kora a gaban kakkaninmu. Haka abin yake har ya zuwa zamanin Dauda,
46 wanda ya sami tagomashi a wurin Allah; don ya gina masujada domin Allah na Yakubu.
47 Amma Sulaimanu ne ya gina Gidan Allah.
Ayyukan Manzanni 7 in Litafi Mai-tsarki