Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 4:25-29 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 4:25-29 in Litafi Mai-tsarki

25 kai wanda ta wurin Ruhu Mai Tsarki ta bakin ubanmu Dauda bawanka, ya ce, 'Me ya sa al'ummai suka tunzura, kuma mutane suke tunanin abubuwan banza?
26 Sarakunan duniya sun hada kansu tare, kuma shugabanninsu sun taru don su yi gaba da Ubangiji, da kuma Almasihunsa.'
27 Hakika, Hiridus da Buntus Bilatus, tare da al'ummai da mutanen Isra'ila, sun taru a wannan birni domin su yi jayayya da bawanka mai tsarki Yesu, shafaffe.
28 Sun taru domin su aiwatar da dukan abin da hannunka da nufinka ya shirya zai faru.
29 Yanzu, Ya Ubangiji ka dubi kashedin su, ka ba bayin ka ikon furta maganar ka gabagadi.
Ayyukan Manzanni 4 in Litafi Mai-tsarki