Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 2:7-8 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 2:7-8 in Litafi Mai-tsarki

7 Suka yi mamaki matuka; suka ce, “Lallai, wadannan duka ba Galiliyawa ba ne?
8 Yaya mu ke jinsu duka, kowannensu na magana a cikin harshen da aka haife mu?
Ayyukan Manzanni 2 in Litafi Mai-tsarki