Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 2:5-7 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 2:5-7 in Litafi Mai-tsarki

5 A lokacin akwai Yahudawa dake zaune a Urushalima, mutanen Allah, daga kowace kasa karkashin sama.
6 Da suka ji wannan kara jama'a duk suka taru suka rude saboda kowannensu ya ji suna magana da harshensa.
7 Suka yi mamaki matuka; suka ce, “Lallai, wadannan duka ba Galiliyawa ba ne?
Ayyukan Manzanni 2 in Litafi Mai-tsarki