Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 2:2-5 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 2:2-5 in Litafi Mai-tsarki

2 Nan da nan sai ga wata kara daga sama kamar ta babbar iska, kuma ta sauko ta cika duka gidan inda suke zaune.
3 Sai ga wasu harsuna kamar na wuta sun bayyana a garesu aka rarraba su, kuma suka zauna bisa kowannensu.
4 Dukansu suka cika da Ruhu Mai Tsarki suka fara magana da wadansu harsuna, yadda Ruhu ya ba su iko su yi magana.
5 A lokacin akwai Yahudawa dake zaune a Urushalima, mutanen Allah, daga kowace kasa karkashin sama.
Ayyukan Manzanni 2 in Litafi Mai-tsarki