Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 2:13-15 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 2:13-15 in Litafi Mai-tsarki

13 Amma wasu suka yi ba'a suka ce, “Sun bugu ne da sabon ruwan inabi.”
14 Amma Bitrus ya tashi tare da sha dayan, ya daga murya ya ce da su, “Mutanen Yahuda da dukanku dake zaune a Urushalima, bari ku san wannan; ku saurari maganata.
15 Domin wadannan mutanen ba buguwa suka yi ba yadda kuke zato, domin yanzu karfe tara ne na safe kawai.
Ayyukan Manzanni 2 in Litafi Mai-tsarki