Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 28:8-12 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 28:8-12 in Litafi Mai-tsarki

8 Ana nan ashe mahaifin Babiliyas yana fama da zazzabi da atuni. Bulus ya shiga, yayi masa addu'a, ya dibiya masa hannu, ya sami warkarwa.
9 Sa'adda wannan ya faru, sauran marasa lafiya da ke tsibirin sun zo sun sami warkarwa.
10 Mutanen sun mutunta mu kwarai. Yayin da muke shirin tafiya, sun bamu duk abinda muke bukata.
11 Bayan watanni uku, mun shiga jirgin Iskandariya wanda tun da hunturu yake a tsibirin mai zane kamannin Tagwaye Maza.
12 Bayan saukar mu a birnin Sirakus, mun yi kwana uku a wurin.
Ayyukan Manzanni 28 in Litafi Mai-tsarki