Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 27:1-3 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 27:1-3 in Litafi Mai-tsarki

1 Bayan da aka amince zamu tafi Italiya, sun mika Bulus tare da wadansu daurarru a hanun wani jarumi mai suna Yuliyas, daga batalian Agustas.
2 Muka shiga Jirgin ruwa daga Adramatiya, wanda ke shirin tashi zuwa kusa da gefen tekun Asiya. Sai muka je teku. Aristakus mutumin Tasalonika a Makidoniya ya tafi tare damu.
3 Washegari muka sauka birnin Sidon, inda Yuliyas ya nuna wa Bulus karamci ya kuma yarda abokansa su bi shi don ya kula da su.
Ayyukan Manzanni 27 in Litafi Mai-tsarki