Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 20:21-22 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 20:21-22 in Litafi Mai-tsarki

21 Kunsan yadda na gargadi Yahudawa da Hellenawa game da tuba ga Allah da bangaskiya ga Ubangiji Yesu.
22 Yanzu fa, gashi, zan tafi Urushalima, Ruhu Mai Tsarki ya nuna mani a fili dole in je, ban san abin da zai faru da ni a can ba.
Ayyukan Manzanni 20 in Litafi Mai-tsarki