Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 1:8-9 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 1:8-9 in Litafi Mai-tsarki

8 Amma za ku karbi iko, idan Ruhu Mai Tsarki ya zo bisanku, sa'annan za ku zama shaidu na cikin Urushalima da kuma cikin dukan Yahudiya da Samariya, har ya zuwa karshen duniya.”
9 Lokacin da Ubangiji Yesu ya fadi wadannan abubuwa, yayin da suna kallon sama, sai aka dauke shi zuwa sama, kuma girgije ya boye shi daga idanunsu.
Ayyukan Manzanni 1 in Litafi Mai-tsarki