Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 19:35-37 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 19:35-37 in Litafi Mai-tsarki

35 Da magatakardar garin ya sha kan jama'a, sai ya ce, “Ya ku mutanen Afisa, wanene bai san cewa birnin Afisa cibiya ce na allahn nan Dayana mai girma da na sifar da ta fado daga sama ba?
36 Tun da ba a karyata wadannan abubuwa ba, ya kamata ku yi shuru don kada ku yi wani abu a gaggauce.
37 Gama kun kawo wadannan mutane a wannan dakin sharia ba a kan su mafasa ne na haikali ba ko kuma masu sabo ga allahnmu ba.
Ayyukan Manzanni 19 in Litafi Mai-tsarki