Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 19:22-23 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 19:22-23 in Litafi Mai-tsarki

22 Bulus ya aiki almajiransa biyu Timoti da Irastus zuwa Makidoniya, wadanda suka taimake shi. Amma shi da kansa ya jira a Asiya na dan lokaci.
23 A wannan lokacin sai aka yi babban tashin hankali a Afisa game da wannan Hanyar.
Ayyukan Manzanni 19 in Litafi Mai-tsarki