Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 19:13 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 19:13 in Litafi Mai-tsarki

13 Amma akwai Yahudawa masu tsubu da suka biyo ta wajen, suka dauka wa kansu su yi amfani da sunan Yesu. Suka ce, “Mun dokace ku cikin sunan Yesu wanda Bulus yake wa'azinsa, ku fita.”
Ayyukan Manzanni 19 in Litafi Mai-tsarki