Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 18:2 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 18:2 in Litafi Mai-tsarki

2 A can ya sadu da wani Bayahude mai sunan Akila, dan kasar Buntus ne; bai dade da zuwa garin ba, daga Italiya ya zo da matarsa mai suna Balkisu, saboda Kalaudiyas ya ba da umarni dukan Yahudawa su bar Roma; sai Bulus ya je wurinsu.
Ayyukan Manzanni 18 in Litafi Mai-tsarki