Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 17:9-11 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 17:9-11 in Litafi Mai-tsarki

9 Bayan da sun amshi kudi daga wurin Yason da sauran 'yan'uwan, sai suka sake su.
10 A wannan daren, 'yan'uwa masu bi suka fitar da Bulus da Sila, suka aike su garin Biriya. Da isar su can, su ka nufa majami'ar Yahudawa.
11 Mutanen Biriya daban suke da na Tasalunika, sun yarda da sakon Bulus da zuciya daya, suna kuma binciken littattafai kowace rana domin su tabbatar da sakon Bulus, ko gaskiya ne.
Ayyukan Manzanni 17 in Litafi Mai-tsarki