Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 17:31-34 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 17:31-34 in Litafi Mai-tsarki

31 Akwai ranar da ya shirya zai yi wa duniya shari'a cikin adalci, ta wurin mutumin da ya zaba. Allah ya nuna wannan mutumin, ta wurin ta da shi daga matattu”.
32 Da mutanen Atina sun ji batun tashi daga matattu, wadansu suka yi wa Bulus ba'a; amma wadansu kuma sun ce, “Za mu saurare ka kuma, a kan wannan maganar.”
33 Bayan haka, Bulus ya bar su.
34 Amma wasu maza a cikinsu sun yarda da bisharar, sun ba da gaskiya, hade da Diyonisiyus dan Majalisar Tudun Arasa da wata mace mai suna Damaris, da wadansu tare da su.
Ayyukan Manzanni 17 in Litafi Mai-tsarki