Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 17:29-32 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 17:29-32 in Litafi Mai-tsarki

29 Idan mu 'ya'yan Allah ne, bai kamata mu danganta Allah da zinariya ko azurfa, ko kuma duwatsu da itatuwa da an sassaka ba.
30 Saboda haka ne, Allah ya kawar da kwanakin jahilci, amma ya ba da umarni kowa a ko'ina ya tuba.
31 Akwai ranar da ya shirya zai yi wa duniya shari'a cikin adalci, ta wurin mutumin da ya zaba. Allah ya nuna wannan mutumin, ta wurin ta da shi daga matattu”.
32 Da mutanen Atina sun ji batun tashi daga matattu, wadansu suka yi wa Bulus ba'a; amma wadansu kuma sun ce, “Za mu saurare ka kuma, a kan wannan maganar.”
Ayyukan Manzanni 17 in Litafi Mai-tsarki