Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 17:2-4 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 17:2-4 in Litafi Mai-tsarki

2 Bulus, kamar yadda ya saba, ya nufi wurinsu, yana tattaunawa da su har Asabaci uku, daga cikin littattafai.
3 Bulus ya bude littattafai yana bayyana masu cewa, dole ne Almasihu ya sha wahala, ya kuma tashi daga matattu. Ya ce, “Wannan Yesu kuwa da nake sanar maku, shine Almasihu”.
4 Wasu Yahudawa sun yarda, sun bi Bulus da Sila, da wadansu Helenawa, da Shugabannin Mata da jama'a da yawa.
Ayyukan Manzanni 17 in Litafi Mai-tsarki