Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 16:7-11 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 16:7-11 in Litafi Mai-tsarki

7 Sun zo kusa da Misiya, da nufin shiga cikin Bitiniya, Ruhun Yesu ya hana su.
8 Da suka ratse ta cikin Misiya, sai suka shiga birnin Taruwasa.
9 Bulus ya ga wahayi cikin dare, wani mutumin Makidoniya na kiransa, yana cewa. “Ka zo Makidoniya ka taimake mu”.
10 Bulus, da ganin haka, ya kama hanya zuwa Makidoniya, da tunanin Allah ne ya ke so su kai wa mutanen Makidoniya bishara.
11 Da barin Taruwasa, Bulus da kungiyarsa sun shiga jirgin ruwa zuwa Samutaraki, da gari ya waye kuma sun tafi Niyafolis;
Ayyukan Manzanni 16 in Litafi Mai-tsarki