Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 16:33-35 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 16:33-35 in Litafi Mai-tsarki

33 Shi mai tsaron kurkukun ya dauke su cikin daren, ya wanke raunukansu, an kuma yi masa Baftisma nan da nan tare da iyalinsa.
34 Ya kai Bulus da Sila gidansa, ya ba su abinci. Murna ta cika gidan mai tsaron kurkukun, domin iyalin sa duka sun ba da gaskiya ga Allah.
35 Da gari ya waye, alkalai sun ba da sako a saki Bulus da Sila.
Ayyukan Manzanni 16 in Litafi Mai-tsarki