Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 16:31-34 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 16:31-34 in Litafi Mai-tsarki

31 Sun ce masa, “ka ba da gaskiya ga Yesu Ubangiji, da kai da gidan ka, za ku sami tsira”.
32 Bulus da Sila suka fada masa maganar Ubangiji, tare da iyalinsa.
33 Shi mai tsaron kurkukun ya dauke su cikin daren, ya wanke raunukansu, an kuma yi masa Baftisma nan da nan tare da iyalinsa.
34 Ya kai Bulus da Sila gidansa, ya ba su abinci. Murna ta cika gidan mai tsaron kurkukun, domin iyalin sa duka sun ba da gaskiya ga Allah.
Ayyukan Manzanni 16 in Litafi Mai-tsarki