Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 16:28-32 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 16:28-32 in Litafi Mai-tsarki

28 Amma Bulus ya ta da murya da karfi, ya ce, “kada kayi wa kanka barna, domin dukan mu muna nan”.
29 Mai tsaron kurkukun ya aika a kawo fitila, ya shiga ciki a gurguje da rawan jiki, ya fadi a gaban Bulus da Sila,
30 ya fitar da su waje ya ce, “Shugabanni, me ya kamata in yi domin in tsira?”
31 Sun ce masa, “ka ba da gaskiya ga Yesu Ubangiji, da kai da gidan ka, za ku sami tsira”.
32 Bulus da Sila suka fada masa maganar Ubangiji, tare da iyalinsa.
Ayyukan Manzanni 16 in Litafi Mai-tsarki