Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 16:26-27 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 16:26-27 in Litafi Mai-tsarki

26 Nan da nan sai ga wata girgizar kasa, wadda ta sa ginshikan kurkukun sun kadu, nan da nan kofofin kurkukun sun bude, 'yan sarka kuma, sarkokin su sun karkatse.
27 Mai tsaron kurkukun ya tashi daga barci ya ga kofofin kurkukun a bude, ya zaro takobi, zai kashe kan sa, a tunanin sa, 'yan sarkar sun gudu.
Ayyukan Manzanni 16 in Litafi Mai-tsarki