Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 15:37-40 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 15:37-40 in Litafi Mai-tsarki

37 Barnaba yana so su dauki Yahaya wanda kuma ake kira Markus.
38 Amma Bulus ya yi tunanin bai kamata a tafi da Markus ba, tun da ya bar su a Bamfiliya bai ci gaba da su ba.
39 Nan jayayya ta tashi tsakaninsu, har suka rabu da juna sai Barnaba ya tafi tare da Markus suka ketare zuwa Kuburus.
40 Amma Bulus ya zabi Sila suka tafi, bayan 'yan'uwa sun yi masu addu'ar alherin Allah ya kiyaye su.
Ayyukan Manzanni 15 in Litafi Mai-tsarki