Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 15:34-36 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 15:34-36 in Litafi Mai-tsarki

34 Amma ya gamshe Sila ya zauna a wurin.
35 Amma Bulus da Barnaba suka tsaya a Antakiya da sauran 'yan'uwa, suna koyar da maganar Ubangiji.
36 Bayan kwanaki kadan Bulus ya ce ma Barnaba, “Mu koma yanzu mu ziyarci dukan 'yan'uwa da muka yi masu bisharar Ubangiji, mu ga yadda suke.
Ayyukan Manzanni 15 in Litafi Mai-tsarki