Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 15:30-31 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 15:30-31 in Litafi Mai-tsarki

30 Da aka sallame su, sai suka je Antakiya. Bayan sun tara jama'a sai suka ba su wasikar.
31 Bayan da suka karanta ta, sai suka yi murna sosai saboda karfafawa.
Ayyukan Manzanni 15 in Litafi Mai-tsarki