Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 15:27-31 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 15:27-31 in Litafi Mai-tsarki

27 Mun aika Yahuza da Sila su gaya maku wadannan abubuwa.
28 Saboda haka ya yi kyau Ruhu Mai Tsarki da mu, kada mu sa maku nauyi fiye da wadannan abubuwan:
29 ku bar yi wa gumaka hadaya, ku bar cin mushe da shan kayan maye da zina da faskanci, in kun kiyaye wadannan abubuwa za ku zauna lafiya. Ku huta lafiya.”
30 Da aka sallame su, sai suka je Antakiya. Bayan sun tara jama'a sai suka ba su wasikar.
31 Bayan da suka karanta ta, sai suka yi murna sosai saboda karfafawa.
Ayyukan Manzanni 15 in Litafi Mai-tsarki