Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 15:24 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 15:24 in Litafi Mai-tsarki

24 Mun ji cewa wasu mutane daga cikinmu wadanda ba mu umarce su ba, sun fita daga cikinmu sun yi maku koyarwar da ta daga maku hankali.
Ayyukan Manzanni 15 in Litafi Mai-tsarki