Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 14:9 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 14:9 in Litafi Mai-tsarki

9 Wannan mutumin ya ji Bulus yana magana. Bulus ya kafa masa ido, ya gane mutumin na da bangaskiya da za a warkar da shi. Sai ya ce masa da murya mai karfi, “Tashi ka tsaya akan kafafunka”
Ayyukan Manzanni 14 in Litafi Mai-tsarki