Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 14:21-22 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 14:21-22 in Litafi Mai-tsarki

21 Bayan sun yi wa'azin bishara a wannan birnin suka kuma sami almajirai da yawa, suka dawo Listira, da Ikoniya da Antikiya.
22 Suna karfafa zuciyar almajiran su rike bangaskiyarsu, su ci gaba da ita, suna ce masu, “Ta wurin jimrewa mai yawa zamu shiga mulkin Allah, don haka dole ne mu sha wahala.”
Ayyukan Manzanni 14 in Litafi Mai-tsarki