Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 13:42-44 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 13:42-44 in Litafi Mai-tsarki

42 Da Bulus da Barnaba suna fita kenan, sai jama'a suka rokesu, su sake yin irin wannan magana ranar Assabaci mai zuwa.
43 Bayan da sujadar ta kare, Yahudawa da yawa da kuma wadanda suka shiga addinin Yahudanci suka bi Bulus da Barnaba, sai suka gargade su da su cigaba da aikin alherin Allah.
44 Da Asabaci ta kewayo, kusan dukan garin suka taru domin su ji maganar Ubangiji.
Ayyukan Manzanni 13 in Litafi Mai-tsarki