Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 13:4-6 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 13:4-6 in Litafi Mai-tsarki

4 Sai Shawulu da Barnabas suka yi biyayya da Ruhu Mai Tsarki suka tafi Sulukiya; daga nan suka ketare zuwa tsibirin Kuburus.
5 Sa'adda suke garin Salami, suka koyar da maganar Ubangiji a majami'un Yahudawa, suna kuma tare da Yahaya Markus mai taimakonsu.
6 Bayan sun zaga tsibirin duka har Bafusa, nan suka iske wani Bayahude mai suna Bar-yeshua mai tsafi kuma annabin karya.
Ayyukan Manzanni 13 in Litafi Mai-tsarki